Lawan Bello

  • Lawan Bello wrote a new post 1 year ago

    Yadda ake Yiwa Jarirai Hudubar Haihuwa Akwai hanyoyin biyu da za a iya yiwa jarirai huduba wanda suka tabbata a suna bisa tsarin addinin musulunci kamar […]

  • Lawan Bello wrote a new post 3 years ago

    1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru?

    Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi ya yi, shi ne ya ɗauki azumi da zar […]

  • Amsa: Kallon takardar Alƙur’anin ibada ce, kamar yadda karanta Ƙur’ani yake ibada.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A Hannunsa Domin […]

  • Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur’ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla.

    Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Hakan Ya Halatta, Menene Sakamakon […]

  • Amsa: Saukar Alƙur’ani cikin sallar tarawihi ya hallata, tare da cewa sahabbai ba su yi hakan ba.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A […]

  • Amsa: Ya halatta mutum ya sauke Alƙur’ani cikin yini guda.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai Sun yi Hakan Ne? danna na […]

  • Amsa: Mustahabbi ne saukar karatun Alƙur’ani cikin kwanaki uku.

    Domin karanta cikakken bayani akan Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda? dannan nan.

    Domin karanta cikakken bayani akan S […]

  • Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur’ani cikin watan Ramadan tare da Mala’ika Jibrilu.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku? danna na […]

  • Yaƙe-yaƙen Annabi S.A.W A Watan Ramadan? Yaƙi biyu ne kawai ya yi cikin Ramadan, Yaƙin Badar babba da Fatahu Makka. Domin karanta cikakken bayani a k […]

  • Sau Nawa Annabi S.A.W Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya Yi Azumi Ashirin Da Tara? Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu. Domin karanta […]

  • Amsa: An wajabta yin azumin Ramadan ne cikin watan Sha’aban, bayan canza alqibla da kusan wata ɗaya, wasu malaman kuma suka ce bayan watan Sha’aban ya shiga da kwana biyu.

    Domin karanta cikakken bayani a kan S […]

  • Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta.

    Domin karanta cikakken bayani a kan A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan? danna nan.

    Domin […]

  • Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh a nan ya makara, ko ya fitar ba zakka ya fitar ba, sadaka kawai ya yi.

    Domin […]

  • Amsa: Ana fitarwa da duk wani musulmi namiji ko mace, bawa ko ɗan jariri ne ko baligi.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana Da Wadartar Yin Haka, Kuma Y […]

  • Amsa: Ana fara fitarwa ne tun daga kwanaki biyu kafin sallah.

    Domin karanta cikakken bayani akan Suwa yafi cancanta a fitarwa? danna nan.

    Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya […]

  • Amsa: Irin abincin da ake ci a yankin da kake zaune, gamagarin abinci ko na musamman gwargwadon wadartarka, ana fitarwa duk mutum ɗaya ciki tafikan hannunka biyu, har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi).

    Domin k […]

  • Amsa: Idan ya ɗauko yin kaffara nayin azumi sittin, sai ya kamu da rashin lafiya ko ranar sallah layya ta shigo ko al’adarta tazo, idan mace ce, babu komai, azuminsu na baya bai rushe ba; ɗora lissafi kawai za s […]

  • Amsa: Idan mutum ya karya azumi da gangan, zaiyi azumin wata biyu a jere ko ya ciyar da mutane sittin ko ya’yanta bawa; wannan ita ce kaffarar laifin da ya aikata na shan ruwa da gangan cikin Ramadan.

    Hujja: […]

  • Amsa: Zai yi addu’a ne akan buƙatunsa na duniya da lahira. Ko yayi addu’ar da Ummuna A’isha ta koya daga Shugaban halitta..

    Hujja: “Allahumma innaka afuwu tuhibbul afuwa, fa afu anni”.

    Sunan marawaici: […]

  • Load More