-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: Allah Ta’ala yana ƙin mutane huɗu; Ɗan kasuwa mai yawan rantsuwa, da talaka mai girman kai, da tsoho maz […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Watan Zul-Hajji wata ne mai tarin falala da ɗimbin daraja, cike yake da alhairai masu yawa.
Kuma a cikinsa ake yin aikin hajji, kwanaki goma na farkonsa, kwanaki ne masu daraja, saboda haka ake son yin azumi […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) “Babu waɗansu kwanaki da Allah ya fi son aikin alhairi a cikinsu irin waɗannnan kwanaki goma; sai suka ce:
“Ya Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) har ji […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:
“Azumin ranar Arfa ina nema da ga Allah ya kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekarar da ta zo bayanta”. (Muslim 1162).
Domin karanta cikakken bayani […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Ana son a kowane wata mutum ya yi azumin kwana uku, kuma an fi so su kasance fararen kwanaki,, wato ranakun 13, 14, da 15 na kowane wata.
Falalar Azumin Kwanaki Uku A Kowanne Wata
Manzon Allah (Sallallahu […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Kamar yadda ake son azumin ranakun Alhamis da Litinin.
Falalarsa.
An karɓo daga A’isha (Radiyallahu anha) ta ce: “Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya kasance yana yin azumin ranakun Litinin da […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam) shi ne, yau a yi, gobe a huta. Iya tsawon rayuwar mutum.
Falalarsa.
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: “Sallar da Allah ya fi so,, ita ce sallar Annabi […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Bari in kammala wannan babi da wasiyar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)
An karɓo daga Abdullahi Ibn Basrin (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa wani mutum ya ce; da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) Ha […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; “Wanda ya zauna a wuri ya yi maganganu da yawa, kafin ya tashi, sai ya ce;
“Subhanakallahumma wa bi hamdika […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Shaddad Ɗan Aus (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: shugaban Istigfari shi ne ka ce :
“Allahumma anta Rabbi, laa ilaha illa anta, khalaƙatani, wa ana abduka; wa an […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
“A’uzu bil laahi minas Shaiɗaanir rajiimi”.
{Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan tsinanne}.
Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko Ya Sayi Abin Hawa danna nan.
Domin k […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Haƙƙoƙin Shugabanni – Kamar yadda iyaye suke da haƙƙoƙi a kan ‘ya’yansu; haka su ma Shugabanni suke da haƙƙi a kan mabiyansu; kai haƙƙoƙin shugabanni sun ma fi na iyaye nauyi da cancantar a kula da su, saboda su […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Falalar Ƙulhuwallahu Ahad – An karɓo hadisi daga Abu Sa’idil Khudri, Allah ya yarda da shi ya ce: Ɗan ‘uwana Ƙatada ɗan Nu’uman ya ce:
Haƙiƙa wani mutum ya yi tsayuwar dare a lokacin Annabi (Sallallahu Alaihi […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Halaye Da Siffofin Shugaba Nagari
Shugaba Nagari – Ya kamata kowane Shugaba daga sama har ƙasa ya sifantu da waɗannan halaye: 1) Adalci shine t […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Shi kuwa zalunci babu abin da yake haifarwa ga azzalumai da ƙasa sai musiba da bala’i a duniya da lahira.
Sakamakon Zalunci – Kowane irin zalunci babba da ƙarami gamammen zalunci wato zalunci da shugabanni s […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Nasihohi Goma Ga Masu Kula Da Dukiyar Al'umma
Duk shugaba ko ma’aikaci ko wani wakilin jama’a da dukiyar al’umma take gilmawa ko shigowa hannunsa to haƙiƙa yana c […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Hanyoyin Ɓarnatar Da Dukiyar Al'umma
Akwai hanyoyi da yawa da shugabanni da ma’aikata suke bi wajen ɓarnatar da dukiyoyin al’umma kuma sai Allah ya […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Hatsarin Shugabanci: Shugabanci komai ƙanƙantarsa wani nauyi ne babba a kan wanda ya hau kansa, wanda in ba a ɗauke shi an sauke shi daidai ba; in ba a yi gaskiya da adalci ba, in ba a riƙe amana ba; tabbas zai […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Addu’o’in Tsari Daga Azzalumai; An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas’ud (Radiyallahu Anhu) ya ce; Idan ɗayanku yana jin tsoron wani azzalumin shugaba sai ya ce:
“Allahumma rabbussamawatis sab’i, wa rabbul arshil az […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Hadisi Na Ɗaya A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Jarir ɗan Abdullahi (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Duk wanda ba ya […]

- Load More
Gida Shehu Mansur Dala