Khadija Yusha'u (Amira)

  • Abubuwan Buƙata
    Gero

    Wake

    Kuli

    Maggi

    Gishiri

    Citta

    Kanunfari

    Barkono

    Cucumber

    Tomato

    Albasa

    Cabbage

    Man gyaɗa
    Yadda Ake Haɗawa:

    Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wa […]

  • Burabusko: Burabusko abincin gargajiya ne, wanda ya samo asali daga Barebari; wanda ake yin shi da gero.
    Gero na ƙunshe da sinadiran calcium, copper, iron, magnesium, manganese, selenium, potassium, phosphorus da […]

  • Kunun kwakwa yana ɗaya daga cikin abin sha mai riƙe ciki, sannan ba shi da wahalar narkewa a ciki.
    Yana rage hawan suga ga masu ciwon suga, ruwan kwakwa yana wanke koda da samun fitar fitsari cikin sauri da in […]