-
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Koyi Da Annabi Muhammad (S.A.W)
Ita masa’alar koyi abu ne wanda ya ke haɗe da halittar ɗan adam. A farkon rayuwar dan adam ya kan fara koyi da duk abi […]
-
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Ɗabi’un Annabi Muhammad (S.A.W) Dahalayensa
Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai yawan murmushi da sakin fuska ne. Wani lokaci ya kan yi dariya, har haƙoransa na […]
-
Dr. Yahaya Tanko's profile was updated 3 years, 6 months ago
-
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 4 years, 2 months ago
Wajibcin koyin da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam):
Ita masa’alar koyi abu ne wanda yake haɗe da halittar ɗan Adam. A farkon rayuwar ɗan Adam yakan fara koyi da duk abin da ya ga ana yi, ko daga wa […] -
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 4 years, 2 months ago
Allah Madaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahu alaihi wassallam):
“Ka kyautata karatun Alkur’ani matukar kyautatawa”.Suratul Muzammil, aya ta 4.
Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya […] -
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 4 years, 4 months ago
Allah (Subhanahu wata’ala) ya fifita Manzonsa da kyan halitta, fiye da sauran bayinsa.
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) mutum ne madaidaicin halitta. Ba dogo ba, ba kuma gajere ba. Watau shi […] -
Dr. Yahaya Tanko changed their profile picture 4 years, 9 months ago
Gida Dr. Yahaya Tanko