Ibrahim Garba Nayaya

  • Zakkar fid-da-kai sunnah ce daga cikin sunnonin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), domin ya fitar kuma sahabban Sa masu albarka ma sun fitar. Shari’a ta shar’anta wannan zakka domin tsarkake masu azumi […]

  • Ana samun daren Lailatul Ƙadari ɗaiɗaikun daren goman ƙarshe; wato daren 21, 23, 25, 27 ko 29, kamar yadda ya zo cikin hadisin Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) cewa; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Was […]

  • Azumi a Shari’a shi ne: kamewa daga barin ci da sha da jima’i da abin da zai ɗauki hukuncinsu; tun daga fitowar Alfijir; har zuwa faɗuwar rana ga keɓantattun mutane da niyyar bauta wa Allah.

    Domin karanta ci […]

  • Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kwaɗaitar da yin sahur; har Ya ambata cikin falalar sahur a hadisin Anas Ibn Malik Radiyallahu Anhu cewa, “Ku yi sahur, domin haƙiƙa akwai albarka a cikin yin sahur” (S […]

  • Buɗa Baki – Ana buɗa-baki da zarar rana ta faɗi, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalaml) ya yi umarni wajen gaggauta yin buɗa-baki; kamar yadda ya zo cikin hadisin Sahal Bn Sa’ad (Radiyallahu Anhu) cewa; Man […]

  • Game da kaffara kuwa; ya gabata cikin hadisin Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu); inda wani mutum ya sadu da iyalinsa da tsakar rana a watan azumin Ramadan; kuma aka ce akwai ramuwar kaffara a kan sa, wato ‘yanta […]

  • Ramuwar Azumin Ramadan – Dukkanin wanda Azumin watan Ramadana ya kubce masa bisa dalilai na Shari’a, ramuwa ta wajaba a kansa. Game da ramuwar kuwa, ga yadda abin yake:

    1. Ka sani ɗan’uwana, ramuwar azumin da […]

  • Bayan fahimtar tattalin arziki da kuma bayyana matsayin waƙa a wurin Bahaushe; da yadda aka ga mawaƙan da kansu sun ɗauki waƙa a matsayin sana’arsu ta yau da gobe.

    A nan, za mu yi ƙoƙarin ganin irin rawar […]

  • Ibrahim Garba Nayaya changed their profile picture 5 years, 11 months ago