-
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 3 months ago
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a s […]
-
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 9 months ago
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan haɗawa:Wake (½ kofi)
Doya peeled and washed (gwargwadon buƙata)
At […] -
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 9 months ago
Barkan mu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa; A yau za mu koyi yadda ake farfesun kayan ciki a sauƙaƙe. Tare da ni Hafsat Shettima.
Farfesun kayan ciki na mutum 3-4
Abin da ake buƙataKayan ci […]
-
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 9 months ago
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa; A yau za mu koyi yadda ake farfesun ganda. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan da ake buƙata:Ganda
Jajjagaggiyar albasa matsakaita 2
Tumatir J […] -
Hafsat shettimah's profile was updated 5 years, 9 months ago
-
Hafsat shettimah changed their profile picture 5 years, 9 months ago
Gida Hafsat shettimah