-
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 1 month ago
Nazarin Hanyoyin Adana Kayayyakin Hausawa Na Gargajiya
TUN KAFIN A HAIFI UWAR MAI SABULU, BALBELA TAKE DA FARIN GASHINTA: NAZARIN HANYOYIN ADANA KAYAYYAKIN HAUSAWA NA […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Sakamakon Bincike A Kan Wasan Ƙunshi
Wannan bincike wanda aka gudanar, an yi amfani da hira da ziyar gani da ido da shiga cikin masu aiwatar da wasan inda […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Wasan Ƙunshi A Yau
Zamani ya yi matuƙar tasiri a wasan ƙunshi. Idan muka dubi shi kansa wannan wasa, za mu ga a ɓangaren da ake amfani da […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Yadda ake Gudanar da Wasan Ƙunshi
Da zarar watan azumin ya kama, watan (Ramadan), ‘yan mata su ne masu ko suke gudanar da wannan wasa a ƙarƙashin tal […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Menene Wasan Ƙunshi?
Wasan ƙunshi, yana daga cikin nau’o’in wasannin gargajiya wanda samari da ‘yan mata suke aiwatarwa shekar […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya changed their profile picture 2 months, 4 weeks ago
-
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Waiwaye A Kan Al’adun Gargajiya
Masana irin su Ibrahim (1982) da Bunza (2006) sun gabatar da bayanai dangane da asali da ma’anar kalmar al’ada. Don […]
Gida Dr. Magaji Ahmad Gaya