Faisal Haruna Hunkuyi

  • MATAKA KULA DA TARBIYYA
    Kalmar tarbiyya, ararriyar kalma ce daga Larabci (التربية aka Hausantar da ita. Kalma ce magamaiya, wacce ke iya ɗaukar ma’ana ta rainon jikin yaro; hanyoyin kyautata ruhi da kuma koyar da kyakkyawar cuɗanya da jama’a. Abin da ake nufi a nan shi ne cewa, tarbiyya ta shafi gangar jiki, ruhi da kuma yadda mutum yake cuɗanya…[Read more]

  • Faisal Haruna Hunkuyi became a registered member 1 year, 2 months ago