-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Tsayar Da Update Na Windows 8 Da Kuma 10
So da yawa mutane na kukan cewar idan sun haɗa wayar su da computer; Domin yin amfani da yanar gizo (browsing). Suna […] -
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 1 year, 5 months ago
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani A Kan Android
Android shi ne ƙwararren masanin nan wato Andy Rubin kuma shi ne ya ƙirƙiri ko kuma mu ce shi ne shugaban ma da ya fa […] -
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 4 years, 3 months ago
Mafi yawancin dukkanin wani abu da aka goge a kan komfiyuta ba wai an goge shi ne ba gaba ɗaya; mafi yawanci yana zuwa cikin wata ma’ajiyar datti ne; wanda ake kira da “recycle bin” a Turance; wani kuma ta wajen […]

-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Blog wani shafi ne da ake buɗewa domin ilmantar da al’umma wani ilmi na daga mai shi wannan shafin; ko kuma tunasarwa a kan abubuwan da suke faruwa a tsakanin al’umma, hakan nan kuma yana a matsayin wata kafa ta […]

-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Yadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing A Waya.
Mafi yawancin mutane suna yawan tambaya ta cewar sun ga abu a status na wani ya sanya a whatsapp, kuma suna da buƙata, amma ba yadda za su yi, gashi kuma suna so, […]

-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 4 years, 5 months ago
Modem: Barkan ku da warhaka, ‘yan uwa daliban ilimin fasaha, yau na zo muku da sabon bayani a kan yadda ake buɗe modem ya yi aiki da kowanne irin layi(sim).
Wanda bayan ka buɗe shi kana da damar sanya d […]

-
Engr. Suleiman Musa Abdullahi changed their profile picture 4 years, 7 months ago
Gida Engr. Suleiman Musa Abdullahi