-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 1 month ago
Physiology da Hausa Kashi na Tara: Hematology (Jini da Abubuwan da ya ƙunsa )
Jini wani nau’i ne na tissue wanda ake kira da connective tissue wato sashe mai sadarwa. Ma’ana yana haɗa gaɓoɓi daba […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Takwas: Gastrointestinal System(Sashin Sarrafa Abinci)
Yana da gaɓoɓi wanda ke aiwatar da wannan aikin. Su ne; Baki, Maƙoshi, Tumbi, Hanta, maɗaciya, Ƙaramin hanji da babba […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Bakwai: Respiratory System (Sashin Numfashi)
Ya ƙunshi wasu gaɓoɓi da suke haɗuwa su yi aiki a tare, domin a samar da numfashi.Wannan gaɓoɓi sun haɗa da: Hanci, […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Shida: Hematology (Jini da Abun da ya Ƙunsa)
Jini wani nau’i ne na tissue wanda ake kira da connective tissue wato sashe mai sadarwa. Ma’ana yana haɗa gaɓoɓi daba […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Biyar: Temperature and Metabolic Rate (Ɗumi Ko Yanayi Na Jiki)
Ɗumin cikin jiki shi ake kira da core body temperature wato ɗumin tsakiyar jiki, ya yi daidai da 37 degree bisa ma […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Hudu: Autonomous nervous system (Sashin Bada Umarni Da Amsa Saƙo)
Ire-iren Nervous system wato sashin bada umarni da amsa saƙo mai amfani da lantarki ya kasu kashi 2: Somatic nervous […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Uku: Excitable Tissues (Sassan motsi na jiki)
Nerves da tsoka su ne gaɓoɓin motsi, domin su suke dauke da signal mai nau’in lantarki wadda ake cewa action pot […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 1 year, 2 months ago
Physiology da Hausa Kashi na Biyu: Body Fluids (Ruwan Jiki) Ruwan dake jikin ɗan Adam
Daukacin Abubuwan dake jikin ɗan Adam namiji wanda nauyinsa ya kai kilo 70 Ruwa: Kashi 60 Kitse: Kashi 1 […]
-
Dr. Yasir Aminu Ado changed their profile picture 2 years, 1 month ago
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 2 years, 1 month ago
Ilimin Fisiyoloji (Physiology ) Cikin Harshen Hausa Kashi na Farko Masaitin jiki (Homeostasis)
Fisiyoloji (Physiology) Ilmin sanin yadda jikin ɗan Adam yake aiki da kuma aiwatar da dukkan al’amura na […]
Gida Dr. Yasir Aminu Ado