Dr. Adamu Bala

  • Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha.

    Idan suga ya yi yawa, ko kuma ya yi kaɗan a jikin mutum, ana iya kamuwa da rashin l […]

  • Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya rayuwa babu hanta ba. Abubuwa da dama suna iya janyo ciwon hanta mai tsanani wanda zai iya yi […]

  • Dr. Adamu Bala wrote a new post 5 years ago

    1. Ka tabbatar ka karya kumallo a kowacce rana, domin ƙin karin kumallo ba zai taimaka maka wajen rage ƙiba ba, sai dai ma ya hana ka samun kuzari a tsawon ranar da ba ka yi karin kumallon ba.

    2. Ka ci abinci n […]

  • Dr. Adamu Bala's profile was updated 5 years ago

  • Dr. Adamu Bala changed their profile picture 5 years ago