-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Meyasa Mata Ke Ganin Farin Ruwa Yana Fitowa Kafin Ko Bayan Sanin Period Din Su?
Akwai Matsala Ne Tattare Da Hakan? Normally mafi yawan mata suna samun fitowar farin ruwa a gabansu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Kansar Bakin Mahaifa
Babu takamemen abinda yake kawo ta, sai dai hatsarin kamuwa da ita yana ƙaruwa ga wasu matan kama […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ƙurajan Pimples
Kurajen fuska na pimples matsala ce da ta addabi matasa Mata da maza musamman masu kananan shekaru wadan da suka […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Ciki (Stomach Pain) Da Yadda Za A Maganc Shi
Kowane mutum na da ciki, wanda a kusan kowane lokaci mutum kan samu ciwon ciki da ke da nau’i daban-daban. Akwai w […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Lalurar Gaggautowar Saurin Balaga (Precocious Puberty)
Firikoshiyos Fubati: Wani yanayi ne na tangarɗar halitta da ke haddasa gaggawar bayyanar balaga tsakanin ƙananun y […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfani da Kuma Illar Magungunan Kara Karfin Maza (Male Sex Enhancement Supplements )
Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matuƙar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Kadan Daga Cikin Matsalolin da Mata Kan Fuskanta A Lokacin Zuwan Al'ada
Mata da yawa su kan fuskanci matasaloli daban daban a lokacin da al’adarsu ta zo,wasu kanyi fama da allurar zubar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Tusar Gaban Mace(Queening Vaginal Gas)
Tusar gaban mace: Itace fitar da wani iska musamman lokocin jima’i da mijinta, ko idan tayi wani motsin sai […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwan Farfadiya (Epilepsy/Seizure)
Wasu suna sakata daya daga cikin psychiatric disoders domin ciwone dayake shafar ƙwaƙwalwa Ciwon fa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Larurar Sanyin Gaba (Genital Infaction)
Ma’aurata kunsan ciwon sanyi da rashin tsafta suna matukar sa rashin sha’awan jima’i kuwa? Suna hana jituwa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 10 months ago
Sanyi (Infection) Wanda Ake Ɗauka Ta Hanyar Jima’i
Wannan kalan ciwon sanyin ana kamuwa da shi ne ta hanyar jima’i wato. Mata zata iya shafawa mijinta idan tana mu’amala […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Matakin Kariya Kafin Samun Ciki (Preconceptional care)
Wannan wasu matakan kariya ne da mace da ta ke da shirin ɗaukar ciki ya kamata ta samu tun kafin samun cikin, domin […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Ciwon Sanyi (TOILETS INFECTION)
Ciwon Sanyi wato (Toilets Infection) mutane kan kira wasu cututtuka da suna Toilet Infection a al’adance, a sani cewa, […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Amfani Da Kuma Illar Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza (MALE SEX ENHANCEMENT SUPPLEMENTS)
Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matuƙar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Alamomin Shigar Ciki (Juna Biyu)
Shin waɗanne alamu ne mace za ta ji ko ta gani idan tana ɗauke da sabon ciki wato juna biyu, ta yadda za ta ga ne t […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Ciwon Kumburi ɓangaren Mahaifar Mace (Pelvic Inflammation Disease (PID))
PID: wata cuta ce wacce ta ke addabar ɓangaren da ta shafi mahaifar mace, mutane da dama a Nahiyan Afirka suna fama […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Matsalar Fata Da Ke Ɓangaren Ido (CONJUNCTIVITIS)
Matsala ce da ke faruwa ga ido, wani lokacin tana shafar ido ɗaya; wani lokaci kuwa za ta shafi idanuwan, idan har […]
Gida Dr Aisha health talk