-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Maganin Mallaka
Kamar yadda kowa yake fafutukar neman maganin farin jini, haka kuma ake ta faman neman maganin mallaka, mace tana so […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Maganin Farin Jini
Mutane sukan bi hanyoyi daban-daban don samun farin jini da muhibba a cikin al’umma, Ka da ma mata su sami labari. To […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Yin Afuwa Da Kyautatawa Wanda Ya Ɓata Maka
Tsakanin harshe da haƙori ma akan saɓa ballantana tsakanin mutum da mutum, kuma duk wanda ya ce: “Zo mu zauna, ya ce z […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Menene Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali?
Zaman lafiya da kwanciyar hankali shi ne burin dukkan ɗan Adam maza da mata, manya da yara musulmi da wanda ba […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Haƙƙin Zaman Gidan Miji
Tabbatar mace cikin gidan mijinta doka ce tabbatacciya daga Allah Maɗaukaki, ga abin da Allah yace: “(ku mata) ku ta […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ranar Haɗuwar Ango Da Amarya
A musulunce ana so ranar da ango ya fara haɗuwa da amaryarsa ko kuma ranar da aka kawo wa ango matarsa gidansa, ya yi […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wa Ya Kashe Husaini (R.A)
Shin Ahlus sunna ne suka kashe Husaini (R.A) ko Mu’awiyya ne ko Yazidu ne? Amsar wannan tambayar ba ta buƙatar dog […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Gaskiyar Abin Da Ya Faru Na Shahadar Husaini [R.A]
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abin da ya faru a taƙaice dangane da shahadar Husaini [R.A] kamar yadda a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wasiyyar Imamu Husaini (R.A)
An karɓo daga Imani Husaini (R.A) ya ce da ƴar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta, za ta yaga t […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Manufar Makokin Husaini Da Ƴan Shi’a Suke Yi
Baƙin ciki da kururawa da kuke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta’aziyyar wanda ya ke kaiwa ga zagin magabata da la […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Falalar Kuka Ranar Ashura
A nan ma maƙaryata ba su yi ƙasa a guiwa ba, saboda sun ƙirƙiri cewa wai Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Wanda ya yi […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su daga cikin manyan hanyoyi da ƴan bidi’a suke bi domin yaɗa bidi’o’insu, musamnan hadi […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Abubuwan Da Ba Su Inganta Ba Game Da Ashura
Bayan faruwar wannan abin takaici na kashe Husaini (R.A) a ranar 10 ga Muharram shekara ta 61 labarai da hikayoyi masu […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ingantattun Hadisai Kan Falalar Ranar Ashura Da Azumin Ranar
1 – An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (R.A) ya ce: Annabi (S.A.W) ya ga Yahudawa suna azumi a ranar Ashura. Sai ya c […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Abubuwan Da Suke Hana A Karɓi Gaskiya
Haƙiƙa Allah Ta’ala ba ya barin bayinsa cikin ɓata, face sai ya kawo wanda zai bayyana musu gaskiya. Masu rabo sai su […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Matakan Zaman Lafiyar Kishiyoyi, Haƙuri Da Junansu A Kan Kurakurai
Haƙuri da kau da kai game da kura-kuren kishiya; shi ne mafi girman abubuwan da suke wanzar da zaman lafiya a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Matsayin Mai gida, Uwar gida da Amarya
Mai gida shi ne mai daraja ta ɗaya a cikin gida gaba ɗaya, ikonsa ne sama da na kowa, sauran jama’ar gida mat […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tir Da Ɓarin Imani da Sunan Kishi!
A ƙoƙarin wasu daga cikin mata na su raba mijinsu da kishiyarsu, suna yin fatali da imaninsu ta hanyar zuwa wajen b […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Haramun Ne Aibata Halittarkishiya Ko Cin Mutuncin Ta Ko Gulmar Ta Ko Kuma Yi Da Ita Ko Kuwa Isgili Da Ita
An karɓo Hadisi daga A’isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Na ce wa Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a ga […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tsarin Allah Ne Kishiya Ta Fi Kishiya
Daga cikin tsare-tsaren Allah a kan bayinSa, don akwai tsarin fifita wani a kan wani, don haka babu wata kishiya da za […] - Load More
Gida Abubakar Abbas