@abbanmarke
Active 1 year ago
HAUSAWA DA YAREN LARABCI
Da yake addinin Musulunci yana tafiya ne ɗanɗan da yaren Larabci ta yadda duk in da aka ga ɗaya to ba shakka ɗayan ma ya na nan in akayi duba na tsanaki, duk da kuwa cewa shi Larabci bai cika neman rakiyar Musulunci ba in yai aniyar shiga wani lardi. Akwai zantuka mabanbanta dangane da shigowar waɗannan tagwaye ƙasa […] View