Aikin Fassara
Wikihausa ta samar muku da hanya mafi sauƙi da za mu riƙa fassara muku rubuce-rubuce ko littafi ko manhaja ko wani abu da ya shafi na'urar zamani zuwa harshen Hausa ko turanci ko larabci. Zaɓi tsarin da kake so, sai ka tura mana abin da ake so a fassara, sai ka biya kuɗin. Za a fassara cikin lokacin da aka yi maka alƙawari, a tura maka ta hanyar da kake so ba tare da ɓata lokaci ba
Mafi kyau
Fassarar Rubuce
N 5,000
- Shafi 1 mai girman rubutu 14
- A Kwana 5
- Zuwa yare 1
Mafi kyau
Fassarar Littafi
N 60,000
- Shafi 20 mai girman rubutu 14
- A Kwana 10
- Zuwa yare 1
Mafi kyau
Fassarar Manhaja
N 150,000
- Shafi 5 mai girman rubutu 14
- A Kwana 5
- Zuwa yare 1