Gida Marubuta Rubutu daga Sakina Muhammad Yazid

Sakina Muhammad Yazid

Sakina Muhammad Yazid
1 RUBUCE-RUBUCE 0 SHARHI
Ni ma'abociyar son rubuce-rubuce ce, malama kuma mai gudanar da sana'o'i. Ina ƙarfafawa matasa gwuiwa ta hanyar jagorantarsu da koyar da su. Ina rubuta labarai masu jan hankali kuma masu ƙunshe da tsari da al'adun Bahaushe.