Taron ƙaddamar da manhajar WikiHausaTaron ƙaddamar da manhajar WikiHausa
Ku kasance da mu wajen ƙaddamar da manhajar WikiHausa!!!
Muna farin cikin gayyatarku zuwa wajen ƙaddamar da manhajar WikiHausa– Sabuwar manhajar da ta ƙunshi dukkanin rubuce-rubuce da littattafai da Ƙamus cikin harshen Hausa .Rana: 19 Oktoba 2024
Lokaci: 10:00 na safe
Guri:Aminu Kano Centre for Democratic Studies, Mambayya House, Kano
Jigo: Tattaunawa, ƙaddamarwa kai tsaye, da kuma nuna al’adu.
Ku kasance da mu a wannan ƙayataccen lokaci na al’adun Hausa da kuma koyo ta a Yanar gizo.