Jagorori

Ma’aikatan WikiHausa

Aiki da ƙwarewa shi ne ɗaya daga cikin dalilan da suka saka wikihausa ta yi fice a faɗin Nijeriya. Kuma haƙiƙa ba za mu taɓa barin kowane daya daga cikin maaikatanmu a baya ba domin da gudunmowarsu ne muka kawo yanzu. Muna ƙara godiya ga shahararrun ma’aikatan da muke aiki da su a wikiHausa.

Jagorori