liƙawa: gulma
Hani Akan Yin Gulma
Gulma: Shi ne ɗaukar zancen wani mutum zuwa ga wani mutum ba tare da yardar sa ba, don tayar da husuma (faɗa).
Saboda haka, addinin...
Waƙar Gulma .
A baitukan yau na tsaya, Na fara zancen shiriya, Na tsara baiti ku biya, Na sanya zancen anbiya, Ku bi ni sala-sala.
Na gode...