liƙawa: Layya
Yaushe Ne Kwanakin Layya Suke Ƙarewa?
Haƙiƙa kwanakin Layya suna ƙarewa ne bayan kwana Uku (3) waɗanda ake kira Ayyamul Tashriq (Kwanakin kekketa nama) su waɗannan kwanaki Uku (3) na...
Abin Da Ya Shafi Yanka
Ita dai layya sunna ce wajiba a kan wanda yake da ikon yin ta. Sannan mafi ƙarancin abin da yake wadatarwa a layya awaki...

