liƙawa: Kurege Da Kura
Tatsuniyar Kurege Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Kurege da ƙawarsa Kura suka fita farauta. Suna cikin tafiya, sai suka tarar da inda hanya ta...
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Biyu)
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana ’ya’yan Kura sun je yawo gidan Kurege sai suka tarar an yi farfesun Biri. Sai aka ba...
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Daya)
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Kurege da Kura suna yawo, sai suka tsinci ƙyallen fatari. Sai Kurege ya ce, bari ya je...
