liƙawa: Gargajiya
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 3
102.Tatu
103.Talatu
104.Lanti
105.Lantana
(102, 103, 104, 105 duk ma'anarsu ɗaya)
106.Tanko (Mati, Mato)
107.Talle
108.Tallafi (alle)
109.Tasallah
110.Tabari
111.Taningo
112.Turai
113.Tambai (namiji/mace)
114.Tambari
115.Uwani
116.Uwale
117. Abambu (115,116,117 ɗaya ne)
128.Goggo
129.Inna
130.Yalwa. Yalwati
131. Yawale ko Mijinywa
TSATSON HAIHUWA.
1.Kaka
2.Uba
3.Ɗa
4.Jika
5.Tattaɓa- Kunne
6.Taka-kusheyi
7.Tankaɗen hannu
8.Unhun!!!!!
FASIHIN KAITA
Karanta Wasu Laƙanin...
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 2
51.Illo (Ilolo, Iro)
52.Ilah
53.Iro
54.Inuwa
55.Jumah,
56. Jummai,
57. Jimmah,
58. Jumale (55, 56, 57, 58 duk ma'anarsu ɗaya)
59.Dela, Delu, Dudu (56, 57, 58, 59 duk ma'anarsu ɗaya)
60.Korau
61. Magaji (korau)
62....
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya
1.Audi (namiji/mace)
2.Auta (namiji/mace)
3.Abba. Abbati. Abbe
4.Abanbu
5.Aruwa
6.Asabe (Assibi, Gude)
7.Alhaji
8.Azumi
9.Arzika. Arziki
10.Bature
11.Balarabe
12.Balaraba
13.Barau
14.Bawa,
15.Barmo,
16.Bora
17.Barmani
18.Baiwa
19.Bayi
(17, 18, 19 duk ma'anarsu ɗaya)
20.Baffa (Abba, Abbati, Babangida)
21.Babangida
22.Baturiya
23. Ci wake
24. Cibau
25. Cindo
26. Ɗanladi
27. Ɗanlami
28. ƊanTani
29. Ɗanjuma
30....
Waiwaye A Kan Al’adun Gargajiya
Masana irin su Ibrahim (1982) da Bunza (2006) sun gabatar da bayanai dangane da asali da ma’anar kalmar al’ada. Don haka a taƙaice kalmar...
Waiwaye Kan Tattalin Arzikin Hausawa Na Gargajiya
TUNA BAYA SHI NE ROKO: WAIWAYE KAN TATTALIN ARZIKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA
DAGA
Kabiru Abdulkarim
Kabiruabdulkarim996@gmail.com 08034510967
Da
HauwaMuhammadMaikudi
hawwammaikudi@gmail.com 08098191994
School of Languages,
Kano State College of Education and Preliminary Studies.
Takardar...
Sunayen Watanni Da Hausa (Gargajiya)
1. Watan cika ciki (Almuharram).
Bahaushe, yana yi masa wannan laƙabi ne, saboda abinci da ake ci a ƙoshi sosai, bayan an gama bikin sallah...





