Tag: Falalar Azumin Kwanaki Shida

  • Falalar Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal

    Falalar Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal

    Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:

    ” Wanda ya yi azumin Ramadan sannan ya yi guda shida a wata shawwal za’a ba shi ladan azumin shekara guda”. (Muslim 1164, Tirmizi 759).

    Domin karanta cikakken bayani akan Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul – Hijja danna nan.

    Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.