Tag: yadda ake milkshake

  • Yadda Ake Chocolate Milkshake

    Yadda Ake Chocolate Milkshake

    A yau za mu koyi yadda ake chocolate milk shake

    Abubuwan da ake buƙata:

    • Chocolate chips

    • Cocoa powder
    • Ice(kankara)
    • Sugar,
    • Milk(madara),
    • Da chocolate syrup

    Yadda ake haɗawa

    1. A haɗa chocolate chips, madara, cocoa powder, suga, da ƙanƙara a zuba su a blender,
    2. A blending ɗin su a juye a kofi,
    3. Sai a yaryaɗa chocolate syrup ɗin cikin kofin da za a sha, kafin a zuba milkshake ɗin a ciki, kuma za a iya zubawa a saman shi idan an gama.
    Domin sanin yadda ake yogofruit danna nan