-
-38%
LOKACI A RAYUWAR MUSULMI
1Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Lokacin da duniya ke ƙara shamakance tunanin masu tunani, kuma burace-burace ke ƙara mamaye biranen zukata, har an wayi gari ba mai ganin komai, sai adon duniya da nishaɗin da ke cikinta.
-
-37%
-
-38%
-
-38%
MATACCEN BURI
0Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Ƙaddara ka shi biyu ce: Akwai wacce Allah ke ƙaddarawa bawansa, da kuma wacce baki da son zuciyar bawa ke kawa kansa, kamar dai yadda tawa ta kasance ta sanadana.
-
-14%
MATAKAN KARIYA DAGA CUTAR DAMUWA DA HANYOYIN MAGANCETA A ADDINANCE
0Original price was: ₦700.00.₦600.00Current price is: ₦600.00.Cikekken bayanin akan cutar damuwa,matakan kariya da hanyoyin maganceta
-
Mu San Kamannin Manzon Allah S.A.W
1₦400.00Ya kasance yana da son ƙamshi, ba ya son wari ko kaɗan. Yana da son yin abubuwa da dama. Kamar taje kai da sanya takalmi yayin yin wanka da dukkanin al’amuransa5. Yakan yi tafiya da takalmi, wani lokaci ba sai da takalmi ba. Yana yin tafiya cikin sauri, tare da ɗaga kan tudu. Idan zai yi waiwaye yakan juya da jikinnsa gaba ɗaya.
-
-38%
NAGARTACCIYAR RAYUWAR AURE
1Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gareshi, bayan amincewarsu da juna, domin tabbatar da halaccin gudanar cuɗanya a tsakaninsu da kuma biya wa junansu buƙatar sha’awa ba tare da an sami wani zargi ba.
-
SAHIHIN SIRRIN IZA JA’A
1₦400.00Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma tana ɗaya daga cikin surorin da aka saukar a Madina, sannan kuma ayoyinta uku ne. Ga su kamar haka:
-
SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD
0₦400.00Suratul Ikhlas ita ce sura ta (112) a jerin surorin alƙur’ani mai girma. A wasu lokutan ana kiran ta da Ƙulhuwallahu Ahad, wato ana ambaton ta da ayar farko da ta fara da ita.
-
-
-21%
Sauro Halittar Allah Mai Ban Al’ajabi
0Original price was: ₦630.00.₦500.00Current price is: ₦500.00.Lallai ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lallai shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta