-
-20%
Jagoran Noman Waken Soya a Najeriya
0Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka dauka a matsayin abinci, wanda
ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace lahiya. -
-20%
Jagoran Noman Albasa A Najeriya
0Albasa wata nau,in amfanin gona ne daga dangin kayan lambu, wacce ake nomawa
akusan ko ina a duniya. Tana girma mafi akasari a cikin kwanso wacce ake amfani da
ita a kusan ko wanne gida, a ko-da yaushe. -
-33%
JAKAR MAGORI
0Wakar Dogaro ga Allah
Amshin ta:
Ina da Allah ba ni da raki
Komai gare Shi na ke maida shi
1.Bismillahi ya Rahmanu
Na fara da kiran sunan Shi
2.Na yi salati gun Manzon Shi
Shi ne ɗaha abin ƙaunar Shi
3.Don Ya ninkan salati goma
Ga-ni-ga-shi cikin fadar Shi -
-29%
KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI
0Na rubuta wannan littafi Mai suna: “KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI” don na fitowa da masu karatu tarin abubuwan al’ajabai da suke tattare da al-ƙur’ani mai girma.
-
-20%
Ƙaidoji 16 Da Za Su Sa Unguwarku Ta Fi Sauran Unguwanni
0Da sunan Allah Mai Rahama MaiJin kai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabi
Muhammad (S.A.W) da alayensa da sahabbansa. -
-38%
LOKACI A RAYUWAR MUSULMI
1Lokacin da duniya ke ƙara shamakance tunanin masu tunani, kuma burace-burace ke ƙara mamaye biranen zukata, har an wayi gari ba mai ganin komai, sai adon duniya da nishaɗin da ke cikinta.
-
-37%
-
-38%
-
-38%
MATACCEN BURI
0Ƙaddara ka shi biyu ce: Akwai wacce Allah ke ƙaddarawa bawansa, da kuma wacce baki da son zuciyar bawa ke kawa kansa, kamar dai yadda tawa ta kasance ta sanadana.
-
-14%
MATAKAN KARIYA DAGA CUTAR DAMUWA DA HANYOYIN MAGANCETA A ADDINANCE
0Cikekken bayanin akan cutar damuwa,matakan kariya da hanyoyin maganceta
-
Mu San Kamannin Manzon Allah S.A.W
1Ya kasance yana da son ƙamshi, ba ya son wari ko kaɗan. Yana da son yin abubuwa da dama. Kamar taje kai da sanya takalmi yayin yin wanka da dukkanin al’amuransa5. Yakan yi tafiya da takalmi, wani lokaci ba sai da takalmi ba. Yana yin tafiya cikin sauri, tare da ɗaga kan tudu. Idan zai yi waiwaye yakan juya da jikinnsa gaba ɗaya.
-
-38%
NAGARTACCIYAR RAYUWAR AURE
1Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gareshi, bayan amincewarsu da juna, domin tabbatar da halaccin gudanar cuɗanya a tsakaninsu da kuma biya wa junansu buƙatar sha’awa ba tare da an sami wani zargi ba.