-
A KULA DA LAFIYA
2Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance wata cuta daga wata, itace ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da gano sahihin maganinta. Don haka farkon abin da ya kamaci mai bayar da magani shi ne, ya yi ƙoƙarin gano cutar da take tare da mara lafiyar da zai ba wa magani, sannan kuma sai ya bayar da maganin da ya dace da ita cutar da ya gano.
-
-38%
AJIYAR ZUCIYA
0Wannan littafi mai suna Ajiyar Zuciya da Mallam Aminu Isma’il Sagagi ya rubuta, ya ƙunshi waƙoƙi guda Arba’in a kan al’amura daban-daban. Abubuwan da suka sosa zuciyar marubucin da waɗanda suka ƙayatar da shi a kimanin shekaru Ashirin da suka wuce ne suka kai shi ga rubuta su, domin ya bayyana wa duniya irin ɗanɗanon da zuciyarsa ta samu daga waɗannan al’amura, a cikin wannan bayani da aka yi ta sigar waƙa.
-
-38%
AKUSHI DA RUFI
1Yadda za a haɗa;
A samu fulawa a tankaɗe ta, a zuba a mazubi mai tsafta, a juye margarine a guggutsira shi a cikin fulawa, sai a cakuɗa ta, a barbaɗa hoda da maggi a cikin fulawa ko ina ya ji.
-
-37%
ALAKAR DA AURATAYYAR SAHABBAI DA AHLUL BAITI
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00. -
-37%
BABBAN KUNDI
0Shin kuna buƙatar sanin adadin harufa, ɗigo, wasula, kalmomi, ayoyi, ruwayoyi, ƙira’o’i, waƙafi, adadin wasu kalmomi, mu’ujoji, hallitar ɗan-adam, tarihin malaman ruwayoyi da sauransu, duka akan Alƙur’ani, to ku duba wannan littafin.
-
-37%
BAKANDAMIYAR SARKINFADA
0AMSHIN WAƘOƘI
(Bakandamiya, Mala’ikun Ubangji, Littattafan Ubangiji, Manzannin Ubangiji,
Kaddarar Ubangiji, Ni’imomin Ubangiji, Sharrin Zuciya, Nasiha da Kammalawa) -
-38%
BINCIKE
0Da sannu a hankali cikin nutsuwa da ƙasaita, wata kyakkyawar sutaleliyar budurwa mai matsakaicin tsaho siririya fara ƙal, fuskarta ta yalwatu da gashin gira baƙin ƙirin da kuma gashin ido dogaye baƙaƙe kamar sala-salan yankan lemo
-
-37%
BITA A CIKIN TARIHIN SHUGABA
0Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara cewa shi Annabi Ibrahim wanda shi ne kakan Annabawan Bani Isra’ila, kuma shi ne dai zai zama kakan Annabi Muhammadu Balarabe daga tsatson Annabi Isma’il.
-
DAMAKWARAƊIYYA
0Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfiɗa wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dunƙule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-Ƙur’ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur’ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.
-
Duhun Kai Gaba Da Kishiya
1Wannan littafi ya yi bayani game da kishi da asalinsa da yadda ake yin sa a musulunci, tare da kawo misalai daga ayoyi da hadisan manzon Allah S.A.W. Haka kuma ya koyar da yanda ya kamata ya kamata mata su kasance suna gudanar da kishin a tsakaninsu.
-
Ɗan Adam Kamar Yadda Allah Ke Son Shi
1Wannan ɗan littafi “Ɗan Adam kamar yadda Allah yake sonsa” na fara buga shi ne tun a shekarar 1997, wato yanzu (2007) shekaru goma ke nan. Kuma a wancan lokaci na fara rubuta shi bayan na gama jami’a da shekara ɗaya, wato akwai ragowar tasirin rayuwar jami’a da ruhinta ke nan.
-
GASKIYAR MAGANA A KAN ASHURA
1Babu wani abu da Manzon Allah (S.A.W) ya yi umarni a yi, ko ya yi, aka yi, bai ce komai ba a ranar Ashura sai azumi ya yi, ya yi umarni a yi, ya faɗi falalarsa, ya yi nuni ga falalar yin azumin ranar tara ga watan wato Tasu’a. Wannan shi ne kaɗai abin da ya inganta daga gare shi da sahabbansa da tabi’ai cikin su har da Imaman Ahlulbaiti.