-
GASKIYAR MAGANA A KAN ASHURA
1Babu wani abu da Manzon Allah (S.A.W) ya yi umarni a yi, ko ya yi, aka yi, bai ce komai ba a ranar Ashura sai azumi ya yi, ya yi umarni a yi, ya faɗi falalarsa, ya yi nuni ga falalar yin azumin ranar tara ga watan wato Tasu’a. Wannan shi ne kaɗai abin da ya inganta daga gare shi da sahabbansa da tabi’ai cikin su har da Imaman Ahlulbaiti.
-
-37%
GOGAYYAR RAYUWA
0Magidanta masu aiki ko kuma sana’a a nesa da inda iyalinsu suke rayuwa, mafi yawancinsu bayan sun yi ritayar aiki ko kuma wani dalili ya sa su dawowa cikin iyalinsu da rayuwa, to suna fuskantar matsalar rashin jituwa
-
Guziri Ga Mai Azumin Ramadana
1Wannan Littafi gudummawa ce babba ga ƙoramar ilimi, domin Littafin ya dogara ne a kan littattafai, sharhohi da kuma bayanai daga malamai masu nagarta da jajircewa a kan koyarwar Alƙur’ani da Sunnah.
-
-
-13%
HADISAI 100 DOMIN HADDA
0Wannan littafi ne ga masu sha`awar haddace ingantattun hadisan Manzon Allah (S.A.W).
-
Hanyoyin Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali
1A cikin wannan ɗan littafi an yi ƙoƙarin bayyana ma’anar zaman lafiya da kwanciyar hankali, ruɗanin mutane game da zaman lafiya da kwanciyar hankali, abubuwan da suke hana zaman lafiya da kwanciyar hankali da kuma abubuwa na gaskiya waɗanda suke kawo shi. Sannan an kawo ƙa’idojin zaman lafiya da dukkan nau’in mutane, da kuma waɗansu ƙa’idojin na zaman lafiya da iyali. Daga ƙarshe an kawo maganin farin jini da mallaka domin amfanin ƴan uwa.
-
-20%
Hukuncin Dogara Da Hoto Da Vidieo A Murya A Kotun Sharia
0Bayan haka, Allah Maɗaukakin Sarki ya sanya wannan addini ya dace da rayuwa
da juyawar halaye na ɗan Adam. Komai yana da hukuncinsa da matsayinsa a cikin
Shari’ar wannan addini. Saboda Allah Maɗaukaki shi ne ya halicci ɗan Adam kuma
shi ya saukar da Shari’ar (Al-A’raf:54; Al-Mulk:14). -
Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu
1“A jikin ɗan Adam akwai gaɓoɓi ɗari uku da sittin (360) wajibi ya yi sadaka akan kowace gaba” sai suke ce wane ne zai iya wannan ya Manzon Allah? Sai ya ce: Binne Majina a Masallaci (Wato in ka ga wani ya yi kaki ya kwamɓala ta a masallaci ka binne ta) ko ka kawar da abu mai cutarwa daga hanya, in ba ka sami iko ba, raka’a biyu ta walaha ta wadatar”. (Abu Dawud 2/524).
-
-20%
Jagoran Noman Farin Wake a Najeriya
0Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matukar amfani a jikin mutane da
dabbobi, akwai manyan kasuwanni da ake saida wake kuma manoma suna sarrafa
harawar wake don sayarwa alokacin rani don samun kudin shiga da kimanin kashi
ashirin da biyar cikin dari (25%). -
-20%
Jagoran Noman Masara a Najeriya
0Masara tana daya daga cikin amfanin gonar da akafi nomawa a Najeriya. Itace tafi
sauran amfanin gona yawan fadin kasa da ake nomata. Noman masara yana kara
bunkasa a Najeria sakamakon karuwar fasaha da dabarun noma. Masara itace abinci
mafi muhimmanci ga jama’a, dabbobi da masana’antu a Najeriya. -
-20%
Jagoran Noman Riɗi a Najeriya
0Ridi yana daya daga cikin amfanin da ake nomawa domin samar da man girki a
duniya. Ya shigo Najeriya ne bayan yakin duniya na biyu. Sannan kuma ridi, ya
kasance amfani mai kawo kudi, sakamakon karuwar bukatan sa daga kasashen
waje. Ridi shine amfani mafi muhimmanci bayan gyada a cikin amfani gona masu
samar da mai a Najeriya. -
-20%
Jagoran Noman Shinkafa a Najeriya
0Don samun kyakykyawar yabannya. Shinkafa na bukatar yanayi na zafi mai kimanin
ma’auni digri 20-400C .
Da rana shinkafa na bukatar yanayin zafi kimanin ma’aunin digri 30°C