Description
Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara cewa shi Annabi Ibrahim wanda shi ne kakan Annabawan Bani Isra’ila, kuma shi ne dai zai zama kakan Annabi Muhammadu Balarabe daga tsatson Annabi Isma’il. Haka kuma duk da cewa Annabi Ibrahim ya
girma ya tashi a Lardin Iraqi amma sai bisa hikimarsa ya kimsa wa Annabi Ibrahim
ɗin ya yi ƙaura zuwa Falasɗin a can ya ajiye matarsa
Reviews
There are no reviews yet.