Description
Littafin ya ƙunshi fasalai uku (watau kashe-kashe guda uku): Kashi na farko na ba shi suna: KAMANNIN ANNABI, KYAN HALITTARSA DA SIFFARSA. Kashi na biyu na ba shi suna: ƊABI’UN ANNABI S.A.W DA HALAYENSA. Shi kuma kashi na uku sai na ba shi suna: KOYI DA ANNABI MUHAMMAD S.A.W.
Rumasa’u Muhammad Kallamu –
All contents in this book have been posted.