Description
Don samun kyakykyawar yabannya. Shinkafa na bukatar yanayi na zafi mai kimanin
ma’auni digri 20-400C .
Da rana shinkafa na bukatar yanayin zafi kimanin ma’aunin digri 30°C
Amma da daddare shinkafa na bukatar yanayin zafi kimanin ma’aunin digri 20°C
Shinkafa na bukatar yanayin zafi kimanin ma’aunin digri 16 – 200C lokacin (daukan
ciki) da ta sa bunini da kwaya.
Amma tana da bukatar yanayin zafi kimanin ma’aunin digri 18 zuwa 320C lokacin
da kwayar ta take nuna.
Reviews
There are no reviews yet.