Description
‘Yan uwana musulmai waɗannan saƙonni a kan kishin kishiyoyi, tare da fatan za su samar da kyakkyawan yanayi tsakanin kishiyoyi da ke gidajen aure. A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya karɓa min, kuma ya datar da ni da sauran musulman duniya da lahira.
Reviews
There are no reviews yet.