Description
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka dauka a matsayin abinci, wanda
ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace lahiya. Ana samun nasarar shuka waken
soya a jihohi masu yawa na najeriya ta hanyar amfani da jrli dan kadan ko kuma
kayan aiki. Noman waken soya ya bunkasa sakamakon amfani da yake dashi ga jikin
dan adam, da kuma amfani ga tattalin arziki, da yawan sarrafa shi a gidaje. Shi
ginshikine wajen samun man girki, a samun kashi 18 zuwa 22 na mangirki a
cikinkasa. Yana kuma kunshe da shi 40 zuwa 42 na sinadarin gina jiki
Reviews
There are no reviews yet.