-
A KULA DA LAFIYA
2₦400.00Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance wata cuta daga wata, itace ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da gano sahihin maganinta. Don haka farkon abin da ya kamaci mai bayar da magani shi ne, ya yi ƙoƙarin gano cutar da take tare da mara lafiyar da zai ba wa magani, sannan kuma sai ya bayar da maganin da ya dace da ita cutar da ya gano.
-
-20%
Adduoin kariya shari daga dukkan abun halitta
0Original price was: ₦500.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Wanna littafi yana kunshe da ingantattun adduoi masu bada Kari daga dukkan sharrin halitta mutum ko aljan
-
-38%
AJIYAR ZUCIYA
0Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Wannan littafi mai suna Ajiyar Zuciya da Mallam Aminu Isma’il Sagagi ya rubuta, ya ƙunshi waƙoƙi guda Arba’in a kan al’amura daban-daban. Abubuwan da suka sosa zuciyar marubucin da waɗanda suka ƙayatar da shi a kimanin shekaru Ashirin da suka wuce ne suka kai shi ga rubuta su, domin ya bayyana wa duniya irin ɗanɗanon da zuciyarsa ta samu daga waɗannan al’amura, a cikin wannan bayani da aka yi ta sigar waƙa.
-
-38%
AKUSHI DA RUFI
1Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Yadda za a haɗa;
A samu fulawa a tankaɗe ta, a zuba a mazubi mai tsafta, a juye margarine a guggutsira shi a cikin fulawa, sai a cakuɗa ta, a barbaɗa hoda da maggi a cikin fulawa ko ina ya ji.
-
-37%
ALAKAR DA AURATAYYAR SAHABBAI DA AHLUL BAITI
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00. -
-8%
-
-37%
BABBAN KUNDI
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Shin kuna buƙatar sanin adadin harufa, ɗigo, wasula, kalmomi, ayoyi, ruwayoyi, ƙira’o’i, waƙafi, adadin wasu kalmomi, mu’ujoji, hallitar ɗan-adam, tarihin malaman ruwayoyi da sauransu, duka akan Alƙur’ani, to ku duba wannan littafin.
-
-37%
BAKANDAMIYAR SARKINFADA
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.AMSHIN WAƘOƘI
(Bakandamiya, Mala’ikun Ubangji, Littattafan Ubangiji, Manzannin Ubangiji,
Kaddarar Ubangiji, Ni’imomin Ubangiji, Sharrin Zuciya, Nasiha da Kammalawa) -
-38%
BINCIKE
0Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Da sannu a hankali cikin nutsuwa da ƙasaita, wata kyakkyawar sutaleliyar budurwa mai matsakaicin tsaho siririya fara ƙal, fuskarta ta yalwatu da gashin gira baƙin ƙirin da kuma gashin ido dogaye baƙaƙe kamar sala-salan yankan lemo
-
-37%
BITA A CIKIN TARIHIN SHUGABA
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara cewa shi Annabi Ibrahim wanda shi ne kakan Annabawan Bani Isra’ila, kuma shi ne dai zai zama kakan Annabi Muhammadu Balarabe daga tsatson Annabi Isma’il.
-
-60%
-
-15%
Daily Duas for Young Hearts
0Original price was: ₦2,000.00.₦1,700.00Current price is: ₦1,700.00.An illustrated book of Dua suitable for young children and adults