Description
RANAKU BIYU A RAYUWAR ƊAN ADAM
Akwai muhimman ranaku biyu a rayuwar Ɗan Adam: ranar haihuwarsa da ranar mutuwarsa. A yayin da yawancin mutane kan yi bukin tunawa da ranar haihuwarsu cikin nishaɗi, kaɗan ne suke tunanin mutuwa ko ambaton mutuwa tare da abubuwan da su ke faruwa bayan mutuwa. Hasali ma magana kan mutuwa ta kan razana wasu, wata ƙila domin ita mutuwa ɓoyayyiyar aba ce (gaibu) ba kamar rayuwa da muke ɗanɗanarta ba.
Reviews
There are no reviews yet.