-
-8%
GUZIRI GA MAI AZUMIN WATAN RAMADAN
0Original price was: ₦650.00.₦600.00Current price is: ₦600.00.Littafi ne da ke magana a kan Azumi da hukunce-hukuncensa.
-
Hanyoyin Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali
1₦400.00A cikin wannan ɗan littafi an yi ƙoƙarin bayyana ma’anar zaman lafiya da kwanciyar hankali, ruɗanin mutane game da zaman lafiya da kwanciyar hankali, abubuwan da suke hana zaman lafiya da kwanciyar hankali da kuma abubuwa na gaskiya waɗanda suke kawo shi. Sannan an kawo ƙa’idojin zaman lafiya da dukkan nau’in mutane, da kuma waɗansu ƙa’idojin na zaman lafiya da iyali. Daga ƙarshe an kawo maganin farin jini da mallaka domin amfanin ƴan uwa.
-
-20%
Hukuncin Dogara Da Hoto Da Vidieo A Murya A Kotun Sharia
0Original price was: ₦500.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Bayan haka, Allah Maɗaukakin Sarki ya sanya wannan addini ya dace da rayuwa
da juyawar halaye na ɗan Adam. Komai yana da hukuncinsa da matsayinsa a cikin
Shari’ar wannan addini. Saboda Allah Maɗaukaki shi ne ya halicci ɗan Adam kuma
shi ya saukar da Shari’ar (Al-A’raf:54; Al-Mulk:14). -
Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu
1₦400.00“A jikin ɗan Adam akwai gaɓoɓi ɗari uku da sittin (360) wajibi ya yi sadaka akan kowace gaba” sai suke ce wane ne zai iya wannan ya Manzon Allah? Sai ya ce: Binne Majina a Masallaci (Wato in ka ga wani ya yi kaki ya kwamɓala ta a masallaci ka binne ta) ko ka kawar da abu mai cutarwa daga hanya, in ba ka sami iko ba, raka’a biyu ta walaha ta wadatar”. (Abu Dawud 2/524).
-
-29%
KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI
0Original price was: ₦1,400.00.₦1,000.00Current price is: ₦1,000.00.Na rubuta wannan littafi Mai suna: “KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI” don na fitowa da masu karatu tarin abubuwan al’ajabai da suke tattare da al-ƙur’ani mai girma.
-
-38%
LOKACI A RAYUWAR MUSULMI
1Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Lokacin da duniya ke ƙara shamakance tunanin masu tunani, kuma burace-burace ke ƙara mamaye biranen zukata, har an wayi gari ba mai ganin komai, sai adon duniya da nishaɗin da ke cikinta.
-
-38%
-
-14%
MATAKAN KARIYA DAGA CUTAR DAMUWA DA HANYOYIN MAGANCETA A ADDINANCE
0Original price was: ₦700.00.₦600.00Current price is: ₦600.00.Cikekken bayanin akan cutar damuwa,matakan kariya da hanyoyin maganceta
-
Mu San Kamannin Manzon Allah S.A.W
1₦400.00Ya kasance yana da son ƙamshi, ba ya son wari ko kaɗan. Yana da son yin abubuwa da dama. Kamar taje kai da sanya takalmi yayin yin wanka da dukkanin al’amuransa5. Yakan yi tafiya da takalmi, wani lokaci ba sai da takalmi ba. Yana yin tafiya cikin sauri, tare da ɗaga kan tudu. Idan zai yi waiwaye yakan juya da jikinnsa gaba ɗaya.
-
SAHIHIN SIRRIN IZA JA’A
1₦400.00Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma tana ɗaya daga cikin surorin da aka saukar a Madina, sannan kuma ayoyinta uku ne. Ga su kamar haka:
-
SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD
0₦400.00Suratul Ikhlas ita ce sura ta (112) a jerin surorin alƙur’ani mai girma. A wasu lokutan ana kiran ta da Ƙulhuwallahu Ahad, wato ana ambaton ta da ayar farko da ta fara da ita.