• A KULA DA LAFIYA

    2

    Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance wata cuta daga wata, itace ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da gano sahihin maganinta. Don haka farkon abin da ya kamaci mai bayar da magani shi ne, ya yi ƙoƙarin gano cutar da take tare da mara lafiyar da zai ba wa magani, sannan kuma sai ya bayar da maganin da ya dace da ita cutar da ya gano.

    400.00
    Add to cart
  • -37%

    ALAKAR DA AURATAYYAR SAHABBAI DA AHLUL BAITI

    0
    Original price was: ₦630.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -37%

    BABBAN KUNDI

    0

    Shin kuna buƙatar sanin adadin harufa, ɗigo, wasula, kalmomi, ayoyi, ruwayoyi, ƙira’o’i, waƙafi, adadin wasu kalmomi, mu’ujoji, hallitar ɗan-adam, tarihin malaman ruwayoyi da sauransu, duka akan Alƙur’ani, to ku duba wannan littafin.

    Original price was: ₦630.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -37% BAKANDAMIYAR SARKINFADA

    BAKANDAMIYAR SARKINFADA

    0

    AMSHIN WAƘOƘI
    (Bakandamiya, Mala’ikun Ubangji, Littattafan Ubangiji, Manzannin Ubangiji,
    Kaddarar Ubangiji, Ni’imomin Ubangiji, Sharrin Zuciya, Nasiha da Kammalawa)

    Original price was: ₦630.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -37% BITA A CIKIN TARIHIN SHUGABA

    BITA A CIKIN TARIHIN SHUGABA

    0

    Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara cewa shi Annabi Ibrahim wanda shi ne kakan Annabawan Bani Isra’ila, kuma shi ne dai zai zama kakan Annabi Muhammadu Balarabe daga tsatson Annabi Isma’il.

    Original price was: ₦630.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • DAMAKWARAƊIYYA

    0

    Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfiɗa wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dunƙule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-Ƙur’ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur’ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.

    400.00
    Add to cart
  • Duhun Kai Gaba Da Kishiya

    1

    Wannan littafi ya yi bayani game da kishi da asalinsa da yadda ake yin sa a musulunci, tare da kawo misalai daga ayoyi da hadisan manzon Allah S.A.W. Haka kuma ya koyar da yanda ya kamata ya kamata mata su kasance suna gudanar da kishin a tsakaninsu.

    400.00
    Add to cart
  • Ɗan Adam Kamar Yadda Allah Ke Son Shi

    1

    Wannan ɗan littafi “Ɗan Adam kamar yadda Allah yake sonsa” na fara buga shi ne tun a shekarar 1997, wato yanzu (2007) shekaru goma ke nan. Kuma a wancan lokaci na fara rubuta shi bayan na gama jami’a da shekara ɗaya, wato akwai ragowar tasirin rayuwar jami’a da ruhinta ke nan. 

    400.00
    Add to cart
  • GASKIYAR MAGANA A KAN ASHURA

    GASKIYAR MAGANA A KAN ASHURA

    1

    Babu wani abu da Manzon Allah (S.A.W) ya yi umarni a yi, ko ya yi, aka yi, bai ce komai ba a ranar Ashura sai azumi ya yi, ya yi umarni a yi, ya faɗi falalarsa, ya yi nuni ga falalar yin azumin ranar tara ga watan wato Tasu’a. Wannan shi ne kaɗai abin da ya inganta daga gare shi da sahabbansa da tabi’ai cikin su har da Imaman Ahlulbaiti. 

    400.00
    Add to cart
  • Guziri Ga Mai Azumin Ramadana

    1

    Wannan Littafi gudummawa ce babba ga ƙoramar ilimi, domin Littafin ya dogara ne a kan littattafai, sharhohi da kuma bayanai daga malamai masu nagarta da jajircewa a kan koyarwar Alƙur’ani da Sunnah.

    400.00
    Add to cart
  • Hanyoyin Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

    1

    A cikin wannan ɗan littafi an yi ƙoƙarin bayyana ma’anar zaman lafiya da kwanciyar hankali, ruɗanin mutane game da zaman lafiya da kwanciyar hankali, abubuwan da suke hana zaman lafiya da kwanciyar hankali da kuma abubuwa na gaskiya waɗanda suke kawo shi. Sannan an kawo ƙa’idojin zaman lafiya da dukkan nau’in mutane, da kuma waɗansu ƙa’idojin na zaman lafiya da iyali. Daga ƙarshe an kawo maganin farin jini da mallaka domin amfanin ƴan uwa. 

    400.00
    Add to cart
  • -20% Hukuncin Dogara Da Hoto Da Vidieo A Murya A Kotun Sharia

    Hukuncin Dogara Da Hoto Da Vidieo A Murya A Kotun Sharia

    0

    Bayan haka, Allah Maɗaukakin Sarki ya sanya wannan addini ya dace da rayuwa
    da juyawar halaye na ɗan Adam. Komai yana da hukuncinsa da matsayinsa a cikin
    Shari’ar wannan addini. Saboda Allah Maɗaukaki shi ne ya halicci ɗan Adam kuma
    shi ya saukar da Shari’ar (Al-A’raf:54; Al-Mulk:14).

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart