-
-38%
TSUMAGIYA
0Ina gabatar wa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu, ko sa bari don a samu sauyi nagari a nan gaba. A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba ɗaya. Amin.
-
-17%
UWAR MIJI UWA CE
0Shawarwari ga mace musulma akan yadda ya dace ta dauki mahaifiyar mijinta bisa koyarwar Addinnin Musulunci