-
-60%
-
SAHIHIN SIRRIN IZA JA’A
1₦400.00Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma tana ɗaya daga cikin surorin da aka saukar a Madina, sannan kuma ayoyinta uku ne. Ga su kamar haka:
-
SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD
0₦400.00Suratul Ikhlas ita ce sura ta (112) a jerin surorin alƙur’ani mai girma. A wasu lokutan ana kiran ta da Ƙulhuwallahu Ahad, wato ana ambaton ta da ayar farko da ta fara da ita.
-
-
-21%
Sauro Halittar Allah Mai Ban Al’ajabi
0Original price was: ₦630.00.₦500.00Current price is: ₦500.00.Lallai ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lallai shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta
-
Shugabanci A Musulunci
1₦400.00Hassada wani mummunan ciwo ne da yakan kama zukatun masu raunin imani da jayayya da ikon Allah. A duniyar nan babu wahalalle irin mahassadi. Saboda shi kullum baƙin ciki yake ga baiwar da Allah yake yi ga bayinsa, in ta son ranshi ne a ƙwace a ba shi, ko a fasa kowa ya rasa.
-
-20%
Soyayyar Barira da Mugir
0Original price was: ₦500.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Tarihin wata soyayya Mai qarfe da ta kullun atsakani wani sahabi “Mugir da matarshi “Barira”
Da yadda makomar aurensu ya kasance -
-60%
-
-38%
SUTURA DA KWALLIYAR MATA
0Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Mafi yawan mutane a wannan zamani, sun afu da sha’anin ado da kwalliya, musamman mata waɗanda a kullum ake ƙirƙiro musu da kayan ado da sanyawa iri-iri, har ta kai wasu kayan kwalliyar na iya kawo tangarɗa ga lafiya da tattalin arziƙi da sauran su.
-
-60%
Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙai’idojin Rubutun Hausa
0Original price was: ₦5,000.00.₦2,000.00Current price is: ₦2,000.00. -
-17%
Tarbiyar ‘ya’ya mata a musulunci
0Original price was: ₦600.00.₦500.00Current price is: ₦500.00.Anyoyin tarbiyar ‘ya’ya mata
-
-38%
TSUMAGIYA
0Original price was: ₦650.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Ina gabatar wa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu, ko sa bari don a samu sauyi nagari a nan gaba. A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba ɗaya. Amin.