• -37% RAMADAN MUBARAK

    RAMADAN MUBARAK

    0

    Domin sanin mahimman abubuwa game da azumin watan Ramadan da Shauwal da Zulhajj gami da yadda ake yin layya, Ittakafi, Lailatul ƙadri, ramuwar azumi, yadda ake duban watan azumi, abubuwan da suke karya azumi da zakkar fidda kai, da sauransu duka acikin wannan littafin

    Original price was: ₦630.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • SAHIHIN SIRRIN IZA JA’A

    SAHIHIN SIRRIN IZA JA’A

    1

    Iza ja’a (Suratun Nasri), ita ce sura ta (110) a jerin surorin Alƙur’ani mai girma guda ɗari da sha huɗu (114), kuma tana ɗaya daga cikin surorin da aka saukar a Madina, sannan kuma ayoyinta uku ne. Ga su kamar haka:

    400.00
    Add to cart
  • SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD

    SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD

    0

    Suratul Ikhlas ita ce sura ta (112) a jerin surorin alƙur’ani mai girma. A wasu lokutan ana kiran ta da Ƙulhuwallahu Ahad, wato ana ambaton ta da ayar farko da ta fara da ita.

    400.00
    Add to cart
  • SAƘON ALKHAIRI  ZUWA GA KISHIYOYI

    SAƘON ALKHAIRI ZUWA GA KISHIYOYI

    2
    400.00
    Add to cart
  • -21% Sauro Halittar Allah Mai Ban Al'ajabi

    Sauro Halittar Allah Mai Ban Al’ajabi

    0

    Lallai ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lallai shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta

    Original price was: ₦630.00.Current price is: ₦500.00.
    Add to cart
  • Shugabanci A Musulunci

    Shugabanci A Musulunci

    1

    Hassada wani mummunan ciwo ne da yakan kama zukatun masu raunin imani da jayayya da ikon Allah. A duniyar nan babu wahalalle irin mahassadi. Saboda shi kullum baƙin ciki yake ga baiwar da Allah yake yi ga bayinsa, in ta son ranshi ne a ƙwace a ba shi, ko a fasa kowa ya rasa.

    400.00
    Add to cart
  • -20% Soyayyar Barira da Mugir

    Soyayyar Barira da Mugir

    0

    Tarihin wata soyayya Mai qarfe da ta kullun atsakani wani sahabi “Mugir da matarshi “Barira”
    Da yadda makomar aurensu ya kasance

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -38% SUTURA DA KWALLIYAR MATA

    SUTURA DA KWALLIYAR MATA

    0

    Mafi yawan mutane a wannan zamani, sun afu da sha’anin ado da kwalliya, musamman mata waɗanda a kullum ake ƙirƙiro musu da kayan ado da sanyawa iri-iri, har ta kai wasu kayan kwalliyar na iya kawo tangarɗa ga lafiya da tattalin arziƙi da sauran su. 

    Original price was: ₦650.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -17% Tarbiyar 'ya'ya mata a musulunci

    Tarbiyar ‘ya’ya mata a musulunci

    0

    Anyoyin tarbiyar ‘ya’ya mata

    Original price was: ₦600.00.Current price is: ₦500.00.
    Add to cart
  • -38% TSUMAGIYA

    TSUMAGIYA

    0

    Ina gabatar wa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu, ko sa bari don a samu sauyi nagari a nan gaba. A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba ɗaya. Amin.

    Original price was: ₦650.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -17% UWAR MIJI UWA CE

    UWAR MIJI UWA CE

    0

    Shawarwari ga mace musulma akan yadda ya dace ta dauki mahaifiyar mijinta bisa koyarwar Addinnin Musulunci

    Original price was: ₦600.00.Current price is: ₦500.00.
    Add to cart
  • -17% Waiwaye Kan Harshen Makaɗi A Zubin Waƙar Baka

    Waiwaye Kan Harshen Makaɗi A Zubin Waƙar Baka

    0

    Baiwa ta naƙaltar harshe da iya samarwa da sarrafa kalmomi a tsari da ɗabi’ar al’umma
    hanya ce wadda take ba da dama a shirya waƙoƙi kuma a rera wa jama’a.

    Original price was: ₦600.00.Current price is: ₦500.00.
    Add to cart