Description
Ina farin cikin gabatarwa da ‘yan uwa Musulmi wannan littafi mai suna; Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad.
Ina mai fatan ya zamo haske mai haska zukatan al’ummar wannan zamani; game da wannan sura mai matuƙar muhimmanci ga rayuwar mumini.