Description
Tun asali, Bahaushe, ba mutum ba ne mai zama kara zube ba, al’ummar Hausawa na ƙaruwa ne ta hanyar aure, bayan yarjejjeniya tsakanin iyayen miji da na mata. Kafin zuwan addinin Musulunci Bahaushe ba shi da iyakar adadin mata da zai aura, hasali ma, ana tinƙaho da yawan ‘ya’ya da mutum ke da su.
Reviews
There are no reviews yet.