Availability: In Stock

TSUMAGIYA

Original price was: ₦650.00.Current price is: ₦400.00.

Ina gabatar wa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu, ko sa bari don a samu sauyi nagari a nan gaba. A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba ɗaya. Amin.

Category: Tags: ,
Abubakar Abbas Hotoro

5.00

(1 Review)

Description

Godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da aminci su tabbata ga Annabi Muhammad, wanda ya fifici kowa aikata kyakkyawan aiki da ƙauracewa munana. 

Allah ya ƙara yarda da sahabbansa da iyalansa da mabiyansa har zuwa ranar sakamako. 

Bayan haka, ina gabatar wa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu, ko sa bari don a samu sauyi nagari a nan gaba. A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba ɗaya. Amin.

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “TSUMAGIYA”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Vendor Information

  • Store Name: Abubakar Abbas Hotoro
  • Vendor: Abubakar Abbas Hotoro
  • Address: Kano
    Kano
    Kano
    700101
  • 5.00 rating from 1 review