Description
Wannan littafi ne da ya tattara gajerun hadisai, kuma ingantattu, waɗanda Bukhari, da Muslim suka rawaito, an tattara su ne domin mu haddace wani kaso na ingantattun hadisan Manzon Allah (S.A.W), musamman ma ga masu yara.
Original price was: ₦400.00.₦350.00Current price is: ₦350.00.
Wannan littafi ne ga masu sha`awar haddace ingantattun hadisan Manzon Allah (S.A.W).
Wannan littafi ne da ya tattara gajerun hadisai, kuma ingantattu, waɗanda Bukhari, da Muslim suka rawaito, an tattara su ne domin mu haddace wani kaso na ingantattun hadisan Manzon Allah (S.A.W), musamman ma ga masu yara.
Reviews
There are no reviews yet.