Description
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matukar amfani a jikin mutane da
dabbobi, akwai manyan kasuwanni da ake saida wake kuma manoma suna sarrafa
harawar wake don sayarwa alokacin rani don samun kudin shiga da kimanin kashi
ashirin da biyar cikin dari (25%).
Wake na taka muhimmiyar rawa wajen samar da sinadarin takin Nitrogen ga
amfanin gona (kamar masara, gero da dawa) idan ana sawya abin da aka shuka bayan
damina uku zuwa hudu da wake ko waken soya, musamman a saimon wurare.
Reviews
There are no reviews yet.