Availability: In Stock

ZATON WUTA A MAƘERA

2

Original price was: ₦650.00.Current price is: ₦400.00.

Muna nan tsaye cirko-cirko da rana tsaka cikin jiran tsammani, idandunanmu bubbuɗe. Rana na ƙara zafi amma busawar iska da tsananin ɗoki ya sa ba mu ƙosa da tsaiwa cikin garjin ranar ba. Shitu ya haɗiye yawun da ke bakinsa a lokacin da ya ga ma’aikaciyar jinya ta tunkaro mu tana neman mai gidan Saratu.

Description

Muna nan tsaye cirko-cirko da rana tsaka cikin jiran tsammani, idandunanmu bubbuɗe. Rana na ƙara zafi amma busawar iska da tsananin ɗoki ya sa ba mu ƙosa da tsaiwa cikin garjin ranar ba. Shitu ya haɗiye yawun da ke bakinsa a lokacin da ya ga ma’aikaciyar jinya ta tunkaro mu tana neman mai gidan Saratu.
“Tun wane lokaci ta fara naƙuda kafin a kawo ta nan?” Tambayar da ta yiwa Shitu tare da kallon ƙwayar idanunsa kamar a nan take sa ran samun amsar tambayar.

2 reviews for ZATON WUTA A MAƘERA

  1. Amiru Imam Yola

    Quite captivating and displaying a good hausa character in the world of managing a pregnant woman up to the time she put to bed.
    This book which is now impacting knowledge on the issue of Yoyon fitsari that is leaking urine after a prolong obstructed labor shedding a light on one of the worst complications women and young girls suffer.
    It also display the possible cause and way to avoid the VVF together with the precautions that are to be taken in both the community and the hospital.
    A very good book for reading to all. and allows you to know some medical conditions and that are not very obvious but quite prevalent in out settings.

  2. Faruk Sarkinfada

    Mu na godiya Dr Amiru Imam Yola. Dr Amiru kawarren likita ne a fannin lafiyar mata musamman kan gyaran yoyon fitsari. Ya yi aiki tsawon ahekaru da Dr Kays a Nigeria, kuma bana tsammanin akwai na biyun Dr Amiru a fannin sanin yoyon fitsari, da yawan tiyatar gyara da ya yi wa mata a wannan kasa.

    Dr Amiru ya ba ni gudun mawa wajen rubuta Wannan littafi, musamman wajen daidaitawa da inganta duk wani abu da ya danganci larurar yoyon fitsari da matakan kariya a likitance. Hasali ma, likitan da ya fito a labarin sunansa Dr Imam.

    Allah ya saka masa da Alkhairi
    Ameen

Add a review

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Vendor Information

  • Store Name: Sarkinfada
  • Vendor: Sarkinfada
  • Address:
  • 4.00 rating from 2 reviews