Description
Mafi yawan mutane a wannan zamani, sun afu da sha’anin ado da kwalliya, musamman mata waɗanda a kullum ake ƙirƙiro musu da kayan ado da sanyawa iri-iri, har ta kai wasu kayan kwalliyar na iya kawo tangarɗa ga lafiya da tattalin arziƙi da sauran su.
Ga alama wannan ce ta sanya malamai su ka tashi tsaye wajen karantuwa da wayar da kai a kan illolin wasu daga kayan ƙawa (ado) na mata, domin kare su daga matsalolinsu. Amma kuma yawanta yin suka da bayyana hatsarin mummunar shiga da mata suke yi
Reviews
There are no reviews yet.