Description
Kamar yadda iyaye suke da haƙƙoƙi akan ‘ya’yansu, haka su ma Shugabanni suke da haƙƙi akan mabiyansu, kai haƙƙoƙin shugabanni sun ma fi na iyaye nauyi da cancantar a kula da su saboda su iyaye ‘ya’yansu kaɗai suke kula da su, amma su Shugabanni gaba ɗayan al’umma suke kula da su. Illolin saɓawa iyaye ba sa yin naso mai yawa ta yadda zai shafi kowa, amma musibar da take biyo bayan saɓawa Shugabanni da yi musu tawaye babu wanda ba ta shafa ga haƙƙoƙin shugabanni akan mabiya
Rumasa’u Muhammad Kallamu –
All contents in this book have been posted.