Description
Na rubuta wannan ɗan littafi ne don faɗakar da ‘yan uwana musulmai game da yin riƙo da sahihan bayanan da suka shafi surar: Iza Ja’a, saboda su dace da irin abubuwan da magabatanmu na ƙwarai suka dace da su, sannan kuma su kuɓuta daga bin kururuwar shaiɗan da mataimakansa a kan sha’anin al’amuran addini.
Rumasa’u Muhammad Kallamu –
All contents in this book have been posted.