Availability: In Stock

SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD

400.00

Suratul Ikhlas ita ce sura ta (112) a jerin surorin alƙur’ani mai girma. A wasu lokutan ana kiran ta da Ƙulhuwallahu Ahad, wato ana ambaton ta da ayar farko da ta fara da ita.

Category: Tags: , ,

Description

‘Yan uwa Musulmi wannan littafi mai suna: Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad. Ina mai fatan ya zamo haske mai haska zukatan al’ummar wannan zamani game da wannan sura mai matuƙar muhimmanci ga rayuwar mumini. A ƙarshe,ina roƙon Allah Ta’ala ya sa wannan littafi ya zamar wa Musulmi garkuwa daga ruɗin shaiɗan da ‘yan kanzaginsa, kuma Allah ya amfani Musulunci da Musulmai da shi. Amin

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “SAHIHIN SIRRIN ƘULHUWALLAHU AHAD”

Your email address will not be published. Required fields are marked *